2 Sar 12:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da suka gani akwai kuɗi da yawa a cikin akwatin, sai magatakardan sarki, da babban firist suka zo, suka ƙirga kuɗin da yake a Haikalin Ubangiji suka ƙunsa shi a babbar jaka.

2 Sar 12

2 Sar 12:2-14