2 Sar 11:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dukan jama'ar ƙasa suka tafi haikalin Ba'al suka farfashe shi, da bagadensa da siffofinsa. Suka kuma kashe Mattan firist na Ba'al a gaban bagaden.Yehoyada kuwa ya sa matsara su yi tsaron Haikalin Ubangiji,

2 Sar 11

2 Sar 11:12-21