2 Sar 11:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yehoyada kuwa ya yi alkawari tsakanin Ubangiji, da sarki, da jama'a, yadda za su zama jama'ar Ubangiji. Ya kuma yi alkawari tsakanin sarki da jama'a.

2 Sar 11

2 Sar 11:9-21