2 Sar 10:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Yehu ya ce wa wanda yake lura da ɗakin tufafi, “Ku fito da tufafi na dukan waɗanda suke yi wa Ba'al sujada.” Shi kuwa ya fito musu da tufafin.

2 Sar 10

2 Sar 10:17-24