2 Sar 10:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai ya aika cikin Isra'ila duka, dukan masu yi wa Ba'al sujada kuwa suka zo, ba wanda bai zo ba. Suka shiga, suka cika haikalin Ba'al makil daga wannan gefe zuwa wancan.

2 Sar 10

2 Sar 10:14-29