2 Sar 10:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce, “Yanzu dai, da zarar wasiƙun nan sun iso wurinku, da yake kuke lura da 'ya'yan Ahab, kuna kuma da karusai, da dawakai, da kagara, da makamai,

2 Sar 10

2 Sar 10:1-5