2 Sar 10:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ahab yana da 'ya'ya maza saba'in a Samariya, sai Yehu ya rubuta wasiƙu, ya aika zuwa Samariya wurin shugabanni da dattawan birni, da masu lura da 'ya'yan Ahab.

2 Sar 10

2 Sar 10:1-5