2 Sar 10:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yehu kuwa ya tara mutane duka, ya ce musu, “Ahab ya bauta wa Ba'al kaɗan, amma Yehu zai bauta masa da yawa.

2 Sar 10

2 Sar 10:13-24