2 Sar 10:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da suka isa Samariya, sai ya kashe duk wanda ya ragu na gidan Ahab a Samariya. Ya share mutanen gidan Ahab kaf kamar yadda Ubangiji ya faɗa ta bakin annabi Iliya.

2 Sar 10

2 Sar 10:15-20