2 Sam 8:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya ajiye ƙungiyoyin sojojinsa a Suriya ta Dimashƙu. Suriyawa suka zama talakawan Dawuda, suka riƙa kawo masa haraji. Duk inda Dawuda ya tafi, Ubangiji yakan taimake shi.

2 Sam 8

2 Sam 8:2-12