2 Sam 8:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suriyawan Dimashƙu kuwa, suka zo don su taimaki Hadadezer, Sarkin Zoba, Dawuda kuwa ya kashe Suriyawa dubu ashirin da dubu biyu (22,000).

2 Sam 8

2 Sam 8:1-15