2 Sam 8:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya sa ƙungiyoyin sojoji a ƙasar Edom duka. Edomawa suka zama talakawan Dawuda. Ubangiji ya ba Dawuda nasara duk inda ya tafi.

2 Sam 8

2 Sam 8:7-16