2 Sam 8:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

wato azurfa da zinariya na Edomawa, da na Mowabawa, da na Ammonawa, da na Filistiyawa, da na Amalekawa, da ganimar Hadadezer ɗan Rehob, Sarkin Zoba.

2 Sam 8

2 Sam 8:5-15