2 Sam 8:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda ya keɓe wa Ubangiji kayayyakin nan tare da azurfa da zinariya da ya karɓe daga dukan al'umman da ya mallaka,

2 Sam 8

2 Sam 8:9-18