2 Sam 4:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Dawuda ya umarci samarinsa su kashe su. Suka datsa hannunsu da ƙafafunsu, suka rataye su a gefen tafkin Hebron. Amma suka ɗauki kan Ish-boshet suka binne a cikin kabarin Abner a Hebron.

2 Sam 4

2 Sam 4:5-12