2 Sam 4:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Balle fa ku da kuke mugayen mutane, da kuka kashe adali a gadonsa, a cikin gidansa, ba sai in nemi hakkin jininsa a hannunku ba, in kawar da ku daga duniya?”

2 Sam 4

2 Sam 4:7-12