2 Sam 24:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan waɗannan Arauna ya ba sarki. Ya kuma ce wa sarki, “Ubangiji Allahnka ya karɓa.”

2 Sam 24

2 Sam 24:13-25