2 Sam 24:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Arauna kuwa ya ce wa Dawuda, “Bari ubangijina, sarki, ya karɓa, ya yi abin da yake so. Ga shanun nan domin hadayar ƙonawa, ga kuma itacen sussuka da karkiya domin itacen hadayar.”

2 Sam 24

2 Sam 24:12-23