2 Sam 24:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai sarki ya ce wa Yowab da shugabannin sojojin su tafi cikin dukan kabilan Isra'ila, tun daga Dan har zuwa Biyer-sheba, su ƙidaya mutanen don ya san yawansu.

2 Sam 24

2 Sam 24:1-5