2 Sam 24:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya husata da Isra'ilawa. Ya kuwa zuga Dawuda a kansu, ya ce, “Tafi ka ƙidaya jama'ar Isra'ila da ta Yahuza.”

2 Sam 24

2 Sam 24:1-11