2 Sam 23:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Shamma ya tsaya a tsakiyar gonar, ya kāre ta. Ya kuma kashe Filistiyawa. Ubangiji ya ba da babbar nasara.

2 Sam 23

2 Sam 23:8-20