2 Sam 23:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Biye da Ele'azara kuma, sai Shamma, ɗan Agi, daga Harod. Filistiyawa suka taru a Lihai, inda akwai wata gonar wake. Isra'ilawa kuwa suka guji wa Filistiyawa.

2 Sam 23

2 Sam 23:8-21