2 Sam 22:27-29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

27. Mai Tsarki ne kai ga waɗanda suke tsarkaka,Amma kana gāba da waɗanda suke mugaye.

28. Kakan ceci masu tawali'u,Amma kakan ƙasƙantar da masu girmankai.

29. “Ya Ubangiji, kai ne haskena,Kana haskaka duhuna.

2 Sam 22