2 Sam 21:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan gwarzaye huɗu sun fito daga zuriyar gwarzayen Gat ne. Dawuda da mutanensa suka kashe su.

2 Sam 21

2 Sam 21:15-22