2 Sam 22:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Wannan waƙa Dawuda ya raira wa Ubangiji sa'ad da Ubangiji ya cece shi daga hannun Saul da dukan sauran abokan gābansa, ya ce,

2. “Ubangiji ne mai cetona,Shi ne ƙaƙƙarfar kagarata.

2 Sam 22