2 Sam 21:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An kuma yi wani yaƙi a Gat, inda aka sami wani ƙaton mutum wanda shi cindo ne, hannuwa da ƙafafu, wato yana da yatsotsi ashirin da huɗu ke nan. Shi kuma daga cikin zuriyar gwarzayen mutanen ne.

2 Sam 21

2 Sam 21:18-22