2 Sam 21:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka sake yin yaƙi da Filistiyawa a Gab, sai Elhanan, ɗan Yayir, mutumin Baitalami, ya kashe ɗan'uwan Goliyat na Gat, wanda girman gorar māshinsa ta yi kama da dirkar masaƙa.

2 Sam 21

2 Sam 21:16-22