2 Sam 2:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Yowab ya busa ƙaho, dukan mutanensa kuwa suka tsaya, ba su ƙara runtumar mutanen Isra'ila ba, ba wanda kuma ya yaƙi wani.

2 Sam 2

2 Sam 2:25-32