2 Sam 19:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yowab kuwa ya tafi wurin sarki a gidansa ya ce, “Yau ka kunyatar da mutanenka duka waɗanda suka ceci ranka, da rayukan 'ya'yanka mata da maza, da rayukan matanka, da rayukan ƙwaraƙwaranka.

2 Sam 19

2 Sam 19:1-13