2 Sam 19:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki ya rufe fuskarsa, ya yi kuka da ƙarfi, yana cewa, “Ya ɗana Absalom, ya Absalom, ɗana, ɗana!”

2 Sam 19

2 Sam 19:1-14