2 Sam 19:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mefiboshet ya ce wa sarki, “A ma bar masa duka ya mallaka, ni dai tun da ubangijina, sarki, ya komo gida lafiya, to, alhamdu lillahi.”

2 Sam 19

2 Sam 19:24-31