2 Sam 19:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai sarki ya ce masa, “Me ya kawo wannan magana a kan harkokinka? Ai, na riga na zartar, cewa, kai da Ziba za ku raba mallakar Saul.”

2 Sam 19

2 Sam 19:19-37