2 Sam 19:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abishai ɗan Zeruya kuwa ya ce, “Ya kamata a kashe Shimai gama ya zagi wanda Ubangiji ya zaɓa ya zama sarki.”

2 Sam 19

2 Sam 19:13-29