2 Sam 19:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama na sani, ranka ya daɗe, na yi laifi, shi ya sa na zama na farko daga gidan Yusufu yau da na fito domin in taryi ubangijina sarki.”

2 Sam 19

2 Sam 19:11-29