2 Sam 19:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi kuma, Absalom ɗin da muka naɗa ya zama sarkinmu, an kashe shi a yaƙi. Yanzu fa, me ya sa muka yi shiru ba mu komo da sarki ba?”

2 Sam 19

2 Sam 19:5-17