2 Sam 16:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya jajjefi Dawuda da fādawansa da duwatsu, da sauran jama'a, da dukan jarumawan da suke kewaye da shi.

2 Sam 16

2 Sam 16:1-8