2 Sam 16:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Dawuda ya kai Bahurim, sai ga wani mutum sunansa Shimai, ɗan Gera, daga iyalin gidan Saul, ya fito yana ta zagi.

2 Sam 16

2 Sam 16:3-7