2 Sam 15:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga 'ya'yansu biyu suna tare da su a can, wato Ahimawaz, ɗan Zadok, da Jonatan, ɗan Abiyata. Duk abin da ka ji, ka aiko su, su zo su faɗa mini.”

2 Sam 15

2 Sam 15:35-37