2 Sam 15:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi, Zadok da Abiyata, firistoci, suna tare da kai. Duk abin da ka ji daga gidan sabon sarki, sai ka faɗa wa Zadok da Abiyata, firistoci.

2 Sam 15

2 Sam 15:33-37