2 Sam 14:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce wa barorinsa, “Ga Yowab yana da gonar sha'ir kusa da tawa, ku tafi, ku sa mata wuta.” Barorin Absalom kuwa suka tafi suka sa wa gonar wuta.

2 Sam 14

2 Sam 14:25-33