2 Sam 14:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Absalom ya aika a kira masa Yowab don ya aike shi wurin sarki, amma Yowab ya ƙi zuwa. Ya kuma sāke aikawa, Yowab kuwa ya ƙi zuwa.

2 Sam 14

2 Sam 14:19-33