2 Sam 13:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Absalom ya gudu ya tafi wurin Talmai, ɗan Ammihud, Sarkin Geshur. Dawuda kuwa ya yi makokin Amnon ɗansa kwana da kwanaki.

2 Sam 13

2 Sam 13:29-39