2 Sam 13:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yana gama magana ke nan, sai ga 'ya'yan sarki sun iso. Suka yi ta kuka da ƙarfi. Sarki kuma da dukan fādawansa suka yi kuka mai tsanani.

2 Sam 13

2 Sam 13:35-39