2 Sam 12:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda ya husata ƙwarai a kan mutumin, ya ce wa Natan, “Hakika mutumin da ya yi haka ya cancanci mutuwa.

2 Sam 12

2 Sam 12:1-15