2 Sam 12:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wata rana basaraken ya yi baƙo, amma bai yarda ya kamo daga cikin garkensa ya yanka wa baƙon ba, sai ya kamo 'yar tunkiyar talakan nan, matalauci, ya yanka wa baƙon da ya zo wurinsa.”

2 Sam 12

2 Sam 12:2-13