2 Sam 12:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Dawuda ya yi wa Batsheba, matarsa, ta'aziyya. Ya shiga wurinta, ya kwana da ita. Ta haifa masa ɗa. Ya raɗa masa suna Sulemanu. Ubangiji kuwa ya ƙaunace shi,

2 Sam 12

2 Sam 12:16-30