2 Sam 12:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma yanzu ya rasu, me zai sa kuma in yi azumi? Zan iya koma da shi ne? Ni zan tafi wurinsa, amma shi ba zai komo wurina ba.”

2 Sam 12

2 Sam 12:20-29