2 Sam 11:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai maharba suka tsaya a kan garu daga ciki suka yi ta harbin barorinka. Waɗansu daga cikin barorin sarki sun mutu. Baranka Uriya Bahitte shi ma ya matu.”

2 Sam 11

2 Sam 11:18-25