2 Sam 11:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce, “Abokan gābanmu sun sami sa'a a kanmu. Sun fito su gabza da mu a karkara, amma muka kore su zuwa cikin ƙofar garin.

2 Sam 11

2 Sam 11:18-27