2 Sam 10:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Yowab ya ga an ja masa dāgar yaƙi gaba da baya, sai ya zaɓi waɗansu Isra'ilawa, ya sa su gabza da Suriyawa.

2 Sam 10

2 Sam 10:7-14